Yaren Minyanka

Yaren Minyanka
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 myk
Glottolog mama1271[1]

Minya (wanda aka fi sani da Mamara, Miniyanka, Minya, Mianka, Minianka, ko Tupiire) yare ne na arewacin Senufo wanda kusan mutane 750,000 ke magana a kudu maso gabashin Mali. Yana da alaƙa da Supyire . Minyanka yana daya daga cikin yarukan ƙasa na Mali .

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Minyanka". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search